ha_tq/jud/01/17.md

259 B

Wanene ya yi maganganu a lokacin da ya wuce game da izgillai?

Manzannin Ubangiji Yesu Almasihu suka fada a da akan izgilai.

Menene gaskiya game da izgilai waɗanda suke bin muguwar sha'awarsu, waɗanda ke sa rabuwa da sha'awa?

Ba su da ruhu mai tsarki