8 lines
332 B
Markdown
8 lines
332 B
Markdown
# Menene Saduma, da Gwamrata, da kuma biranen da ke kewayensu suka yi?
|
|
|
|
Suka yi zina da bin sha'awa ta jiki da ba halarta ba.
|
|
|
|
# kamar Saduma, da Gwamrata, da biranen da ke kewayensu, menene waɗanda aka hukunta da marasa bin Allah suke yi?
|
|
|
|
Sun kazantad da jikin su a mafarkan su, suka ƙi hukuma. da kuma faɗin abubuwan mugunta.
|