ha_tq/jud/01/07.md

332 B

Menene Saduma, da Gwamrata, da kuma biranen da ke kewayensu suka yi?

Suka yi zina da bin sha'awa ta jiki da ba halarta ba.

kamar Saduma, da Gwamrata, da biranen da ke kewayensu, menene waɗanda aka hukunta da marasa bin Allah suke yi?

Sun kazantad da jikin su a mafarkan su, suka ƙi hukuma. da kuma faɗin abubuwan mugunta.