# Menene Saduma, da Gwamrata, da kuma biranen da ke kewayensu suka yi? Suka yi zina da bin sha'awa ta jiki da ba halarta ba. # kamar Saduma, da Gwamrata, da biranen da ke kewayensu, menene waɗanda aka hukunta da marasa bin Allah suke yi? Sun kazantad da jikin su a mafarkan su, suka ƙi hukuma. da kuma faɗin abubuwan mugunta.