ha_tq/jud/01/03.md

476 B

Menene Yahuda ya so ya fara rubutawa a kai?

Yahuda da farko ya so ya rubuta game da ceto na kowa.

Menene Yahuda ya rubuta a kai a zahiri?

A zahiri, Yahuda ya rubuta game da bukatan gwagwarmaya domin bangaskiyar tsarkaka

Yaya wasu da aka hukunta da rashin bin Allah suka zo?

Wasu da aka hukunta da rashin bin Allah sun zo a sirri

Menene waɗanda aka hukunta da masu rashin bin Allah suka yi?

Sun canza alherin Allah zuwa jima'in lalata da karyata Yesu Almasihu.