ha_tq/jud/01/03.md

16 lines
476 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene Yahuda ya so ya fara rubutawa a kai?
Yahuda da farko ya so ya rubuta game da ceto na kowa.
# Menene Yahuda ya rubuta a kai a zahiri?
A zahiri, Yahuda ya rubuta game da bukatan gwagwarmaya domin bangaskiyar tsarkaka
# Yaya wasu da aka hukunta da rashin bin Allah suka zo?
Wasu da aka hukunta da rashin bin Allah sun zo a sirri
# Menene waɗanda aka hukunta da masu rashin bin Allah suka yi?
Sun canza alherin Allah zuwa jima'in lalata da karyata Yesu Almasihu.