# Menene Yahuda ya so ya fara rubutawa a kai? Yahuda da farko ya so ya rubuta game da ceto na kowa. # Menene Yahuda ya rubuta a kai a zahiri? A zahiri, Yahuda ya rubuta game da bukatan gwagwarmaya domin bangaskiyar tsarkaka # Yaya wasu da aka hukunta da rashin bin Allah suka zo? Wasu da aka hukunta da rashin bin Allah sun zo a sirri # Menene waÉ—anda aka hukunta da masu rashin bin Allah suka yi? Sun canza alherin Allah zuwa jima'in lalata da karyata Yesu Almasihu.