ha_tq/jon/01/06.md

180 B

Ta yaya ne Matuƙan jirgin suka dabatar da mai laifin, kuma menene sakamakon?

Matuƙan jirgin sun jefa ƙuri'a domin su tabatar da mai laifin, sai ƙuri'an ta faɗa kan Yunusa.