# Ta yaya ne Matuƙan jirgin suka dabatar da mai laifin, kuma menene sakamakon? Matuƙan jirgin sun jefa ƙuri'a domin su tabatar da mai laifin, sai ƙuri'an ta faɗa kan Yunusa.