ha_tq/jon/01/06.md

4 lines
180 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Ta yaya ne Matuƙan jirgin suka dabatar da mai laifin, kuma menene sakamakon?
Matuƙan jirgin sun jefa ƙuri'a domin su tabatar da mai laifin, sai ƙuri'an ta faɗa kan Yunusa.