ha_tq/jer/48/15.md

214 B

Menene Yahweh ya ce zai faru da ƙasar Mowab?

Ba zai jema ba za a hallakar da su.

Menene mutanen da suke zaune kusa da Mowab za su yi bayan a hallakar da ita?

Za su yi ihu wa Mowab saboda a karya karfin su.