ha_tq/jer/48/15.md

8 lines
214 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene Yahweh ya ce zai faru da ƙasar Mowab?
Ba zai jema ba za a hallakar da su.
# Menene mutanen da suke zaune kusa da Mowab za su yi bayan a hallakar da ita?
Za su yi ihu wa Mowab saboda a karya karfin su.