# Menene Yahweh ya ce zai faru da ƙasar Mowab? Ba zai jema ba za a hallakar da su. # Menene mutanen da suke zaune kusa da Mowab za su yi bayan a hallakar da ita? Za su yi ihu wa Mowab saboda a karya karfin su.