ha_tq/jer/45/04.md

301 B

Menene Yahweh ya niyyar ya yi wa al'umman Baruk?

ya yi niyyar ya hallakar da ita.

Me ya kamata kada Baruk ya so?

Bai kamata ya so mutane su yi su daukaka shi a wata hanya na musamman ba.

Menene yahweh ya yi alkawari zai yi wa Baruk?

Yahweh ya yi alkawari zai lura da duk inda Baruk zai je.