# Menene Yahweh ya niyyar ya yi wa al'umman Baruk? ya yi niyyar ya hallakar da ita. # Me ya kamata kada Baruk ya so? Bai kamata ya so mutane su yi su daukaka shi a wata hanya na musamman ba. # Menene yahweh ya yi alkawari zai yi wa Baruk? Yahweh ya yi alkawari zai lura da duk inda Baruk zai je.