ha_tq/jer/45/04.md

12 lines
301 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene Yahweh ya niyyar ya yi wa al'umman Baruk?
ya yi niyyar ya hallakar da ita.
# Me ya kamata kada Baruk ya so?
Bai kamata ya so mutane su yi su daukaka shi a wata hanya na musamman ba.
# Menene yahweh ya yi alkawari zai yi wa Baruk?
Yahweh ya yi alkawari zai lura da duk inda Baruk zai je.