ha_tq/jer/15/19.md

183 B

Menene ya kamata Irmiya yayi don ya sami gyara?

Ya kamata ya tuba.

Wanne irin mutane ne Yahweh zai ceci Irmiya daga wurin su?

Zai cece shi daga wurin mugaye da marasa tausayi.