# Menene ya kamata Irmiya yayi don ya sami gyara? Ya kamata ya tuba. # Wanne irin mutane ne Yahweh zai ceci Irmiya daga wurin su? Zai cece shi daga wurin mugaye da marasa tausayi.