ha_tq/jdg/01/20.md

4 lines
227 B
Markdown

# Menene yasa mutanen Yebusiyawa suka zauna tare da mutanen Bilyaminu a Urshalima?
Saboda mutanen Bilyaminu ba su kori mutanen Yebusiyawa da ke zaune a Urshalima ba, Yebusiyawa sun zauna tare da mutanen Bilyaminu a Urshalima.