ha_tq/jdg/01/20.md

227 B

Menene yasa mutanen Yebusiyawa suka zauna tare da mutanen Bilyaminu a Urshalima?

Saboda mutanen Bilyaminu ba su kori mutanen Yebusiyawa da ke zaune a Urshalima ba, Yebusiyawa sun zauna tare da mutanen Bilyaminu a Urshalima.