# Menene yasa mutanen Yebusiyawa suka zauna tare da mutanen Bilyaminu a Urshalima? Saboda mutanen Bilyaminu ba su kori mutanen Yebusiyawa da ke zaune a Urshalima ba, Yebusiyawa sun zauna tare da mutanen Bilyaminu a Urshalima.