ha_tq/isa/13/01.md

8 lines
157 B
Markdown

# Wane sako ne Ishaya ya karɓa daga Yahweh?
Ya karɓi furci game da Babila.
# Menene Yahweh ya kira masu ikonsa su yi?
Ya kirasu su aiwatar da fushinsa.