ha_tq/isa/13/01.md

157 B

Wane sako ne Ishaya ya karɓa daga Yahweh?

Ya karɓi furci game da Babila.

Menene Yahweh ya kira masu ikonsa su yi?

Ya kirasu su aiwatar da fushinsa.