# Wane sako ne Ishaya ya karɓa daga Yahweh? Ya karɓi furci game da Babila. # Menene Yahweh ya kira masu ikonsa su yi? Ya kirasu su aiwatar da fushinsa.