ha_tq/isa/11/08.md

232 B

Ta yaya dabbobi zai yi dabam?

Ba za su cutar ko hallakar ba a ko'ina kan tsaunina mai tsarki.

Don me ba za a cutar ko a hallakar da dabbobi ba?

Ba za a cutar ko hallakar da dabbobi ba domin duniya za ta cike da sanin Yahweh.