# Ta yaya dabbobi zai yi dabam? Ba za su cutar ko hallakar ba a ko'ina kan tsaunina mai tsarki. # Don me ba za a cutar ko a hallakar da dabbobi ba? Ba za a cutar ko hallakar da dabbobi ba domin duniya za ta cike da sanin Yahweh.