ha_tq/isa/11/08.md

8 lines
232 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Ta yaya dabbobi zai yi dabam?
Ba za su cutar ko hallakar ba a ko'ina kan tsaunina mai tsarki.
# Don me ba za a cutar ko a hallakar da dabbobi ba?
Ba za a cutar ko hallakar da dabbobi ba domin duniya za ta cike da sanin Yahweh.