ha_tq/isa/08/14.md

4 lines
185 B
Markdown

# Menene Yahweh zai zama wa gidajen Isra'ila zuwa ga mazaunen Yerusalem?
Zai zama dutse abin bugu da pă abin tuntuɓen Isra'ila, kuma zai zama tarko da azargiya ga mutanen Yerusalem.