ha_tq/isa/08/14.md

185 B

Menene Yahweh zai zama wa gidajen Isra'ila zuwa ga mazaunen Yerusalem?

Zai zama dutse abin bugu da pă abin tuntuɓen Isra'ila, kuma zai zama tarko da azargiya ga mutanen Yerusalem.