# Menene Yahweh zai zama wa gidajen Isra'ila zuwa ga mazaunen Yerusalem? Zai zama dutse abin bugu da pă abin tuntuɓen Isra'ila, kuma zai zama tarko da azargiya ga mutanen Yerusalem.