ha_tq/gal/04/30.md

221 B

Menene 'ya'yan baiwar suka gada?

'Ya'yan baiwar ba su gada tare da 'ya'yan 'yantaciyar matan ba.

Masubi a Almasihu 'ya'yan baiwan ne ko 'ya'yan 'yantaciyar matan ne?

Masubi a Almasihu 'ya'yan 'yantaciyar matan ne.