# Menene 'ya'yan baiwar suka gada?
'Ya'yan baiwar ba su gada tare da 'ya'yan 'yantaciyar matan ba.
# Masubi a Almasihu 'ya'yan baiwan ne ko 'ya'yan 'yantaciyar matan ne?
Masubi a Almasihu 'ya'yan 'yantaciyar matan ne.