# Menene 'ya'yan baiwar suka gada? 'Ya'yan baiwar ba su gada tare da 'ya'yan 'yantaciyar matan ba. # Masubi a Almasihu 'ya'yan baiwan ne ko 'ya'yan 'yantaciyar matan ne? Masubi a Almasihu 'ya'yan 'yantaciyar matan ne.