ha_tq/ezk/44/17.md

191 B

Wane irin sutura firistoci zasu sa a yayin da suka zo ƙofofin harabar ciki, kuma don me?

Firistoci zasu sa suturan linin alokacin da suka zo ƙofar ciki na masujada domin kada suyi zufa.