ha_tq/ezk/44/17.md

4 lines
191 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Wane irin sutura firistoci zasu sa a yayin da suka zo ƙofofin harabar ciki, kuma don me?
Firistoci zasu sa suturan linin alokacin da suka zo ƙofar ciki na masujada domin kada suyi zufa.