# Wane irin sutura firistoci zasu sa a yayin da suka zo ƙofofin harabar ciki, kuma don me? Firistoci zasu sa suturan linin alokacin da suka zo ƙofar ciki na masujada domin kada suyi zufa.