ha_tq/ezk/34/01.md

4 lines
145 B
Markdown

# Me Yahweh yace game da makiyayan Isra'ila?
Yahweh yace makiyayan Isra'ila basa kiwo ko kaɗan, amma suna yankan masu ƙiba daga cikin garken.