# Me Yahweh yace game da makiyayan Isra'ila? Yahweh yace makiyayan Isra'ila basa kiwo ko kaɗan, amma suna yankan masu ƙiba daga cikin garken.