ha_tq/ezk/34/01.md

145 B

Me Yahweh yace game da makiyayan Isra'ila?

Yahweh yace makiyayan Isra'ila basa kiwo ko kaɗan, amma suna yankan masu ƙiba daga cikin garken.