ha_tq/ezk/21/28.md

4 lines
159 B
Markdown

# Me annabawan Ammon suka yi wa mutanen Ammon?
Annabawan Ammon suna ganin wahayoyin ƙarya don mutanen Ammon, suna bukukuwan addinin karya don mutanen Ammon.