ha_tq/ezk/21/28.md

159 B

Me annabawan Ammon suka yi wa mutanen Ammon?

Annabawan Ammon suna ganin wahayoyin ƙarya don mutanen Ammon, suna bukukuwan addinin karya don mutanen Ammon.