# Me annabawan Ammon suka yi wa mutanen Ammon? Annabawan Ammon suna ganin wahayoyin ƙarya don mutanen Ammon, suna bukukuwan addinin karya don mutanen Ammon.