# Ǧaba da wa Yahweh yace Ezekiyel yayi magana?
Yahweh yace wa Ezekiyel yayi magana ǧaba da haikali da kuma ƙasar Isra'ila.
# Wanene Yahweh yace zai datse daga ƙasar Isra'ila?
Yahweh yace zai datse mai adalci da mugu daga ƙasa Isra'ila.