Yahweh yace wa Ezekiyel yayi magana ǧaba da haikali da kuma ƙasar Isra'ila.
Yahweh yace zai datse mai adalci da mugu daga ƙasa Isra'ila.