# Ǧaba da wa Yahweh yace Ezekiyel yayi magana? Yahweh yace wa Ezekiyel yayi magana ǧaba da haikali da kuma ƙasar Isra'ila. # Wanene Yahweh yace zai datse daga ƙasar Isra'ila? Yahweh yace zai datse mai adalci da mugu daga ƙasa Isra'ila.