ha_tq/ezk/20/36.md

4 lines
162 B
Markdown

# Me Yahweh yace zai fitar daga cikin jama'ar Isra'ila?
Yahweh yace Zai fitar da 'yan tawaye daga cikinsu da waɗanda ke yi masa laifi a cikin jama'ar Isra'ila.