Yahweh yace Zai fitar da 'yan tawaye daga cikinsu da waɗanda ke yi masa laifi a cikin jama'ar Isra'ila.