# Me Yahweh yace zai fitar daga cikin jama'ar Isra'ila? Yahweh yace Zai fitar da 'yan tawaye daga cikinsu da waÉ—anda ke yi masa laifi a cikin jama'ar Isra'ila.