ha_tq/exo/33/21.md

4 lines
143 B
Markdown

# Sa'adda Yahweh zai cire hannunsa, menene Musa zai gani?
Sa'adda Yahweh zai cire hannunsa, Musa zai gan bayansa, amma ba zai ga fuskarsa ba.