# Sa'adda Yahweh zai cire hannunsa, menene Musa zai gani? Sa'adda Yahweh zai cire hannunsa, Musa zai gan bayansa, amma ba zai ga fuskarsa ba.